Wanda ya daga bayin mata biyu har sai ta kai shekarun balaga, Ranar Kiyama, ni da shi, sai ya hade yatsunsa

Wanda ya daga bayin mata biyu har sai ta kai shekarun balaga, Ranar Kiyama, ni da shi, sai ya hade yatsunsa

Daga Anas bn Malik - yardar Allah ta tabbata a gare shi - da isnadi: “Wanda ya daga bayin mata biyu har sai ta kai shekarun balaga, Ranar Kiyama, ni da shi, sai ya hade yatsunsa”.

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Falalar Ayyuka na qwarai