إعدادات العرض
Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne
Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne".
[Hasan ne]
الترجمة
العربية Bosanski English فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Türkçe اردو हिन्दी 中文 ئۇيغۇرچە Kurdî Português Nederlands অসমীয়া Tiếng Việt ગુજરાતી Kiswahili አማርኛ پښتو සිංහල ไทย Tagalog മലയാളം नेपाली Magyarالشرح
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsoratar daga miji ya zo wa matarsa ta duburarta; cewa shi tsinanne ne abin korewa daga rahamar Allah, kuma shi babban laifi ne cikin manyan laifuka.فوائد الحديث
Haramcin zakkewa mata ta duburarsu.
Jin daɗi daga mata a koma bayan duburarta na jikinta ya halatta.
Musulmi yana zakkewa mace ne ta farjinta kamar yadda Allah Ya umarce shi; amma ta dubura to a cikin hakan akwai ɓata ɗabi'a, da tozarta zuriya, da saɓawa abinda nagartattun ɗabi'u suke a kansa, da kuma cutuka masu kaiwa ga ma'auratan.
التصنيفات
Ladaban Aure