Ba'a yin Bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddin Allah

Ba'a yin Bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddin Allah

Daga Abu Buraida Hani'a Bn Niyar Al-Balawi -Allah ya yarda da shi- cewa yaji Manzon Allah SAW yaji Manzon Allah SAW yana cewa: :\Ba'a yin Bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddin Allah"""

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Hukunce Hukuncen Jan Kunne