Annabi ya Kasance idan ya ce: Allah yaji wanda ya gode masa: babu wanda yake yake sunkuyar da bayansa daga cikinmu har sai Annabi yakao kasa yana mai sujada, sannan muyi sujada bayansa.

Annabi ya Kasance idan ya ce: Allah yaji wanda ya gode masa: babu wanda yake yake sunkuyar da bayansa daga cikinmu har sai Annabi yakao kasa yana mai sujada, sannan muyi sujada bayansa.

Daga Abdullahi Dan Yazid Alkhudami ya ce: Barra'u ya gayamun -kuma shi ba Makaryaci bane- ya ce: "Annabi ya Kasance idan ya ce: Allah yaji wanda ya gode masa: babu wanda yake yake sunkuyar da bayansa daga cikinmu har sai Annabi yakao kasa yana mai sujada, sannan muyi sujada bayansa"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Wannan Sahabi yana fada anan ne cewa Annabi ya kasance yana limanci ga Sahabbabnsa a cikin Sallarsa ayyukan Mamun sun kasance tana zuwa ne bayan ya gama aikinsa, ta yadda idan Annabi ya daga kansa daga Ruku'i kuma ya ce: "Allah yaji wanda ya gode masa" sai Sahabbansa su dago kansu a bayansakuma idan yayi Sujada kuma yakai sai su fadi kasasuna masu Sujada bayansa.

التصنيفات

Hukunce Hukuncen limami da Mamu