Wadannan masallatan ba su dace da wani abu daga wannan fitsarin ko kazantar ba, a'a sun kasance ne don ambaton Allah Madaukakin Sarki da karatun Alkur'ani.

Wadannan masallatan ba su dace da wani abu daga wannan fitsarin ko kazantar ba, a'a sun kasance ne don ambaton Allah Madaukakin Sarki da karatun Alkur'ani.

An kar ~ o daga Anas - Allah Ya yarda da shi - a cikin isnadi yana cewa: suitable Wa] annan masallatan ba su dace da kowane irin wannan fitsari ko kazantar ba.

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Hukunce Hukuncen Masallaci