إعدادات العرض
1- "Mace ba zata Idda ga mamaci sama da kwana Uku, sai ga Miji: Wata Hudu da kwana goma, Kuma kada kasanya tufa rinanniya sai tufa mai kaushi, kuma kada ta sa Kwalli, Kuma kada ta sanya tunani sai dai tafi tsarki: Wani abu na Rabo da Farata
2- Bai halatta ga Mace ba tayi Imani da Allah da kuma ranar lahira tayi Takabar mutuwa sama da da uku, sai dai in akan Miji ne: Wata hudu da kwana goma
3- Mata sun kasance idan Mijinta ya Mutu: sai ta shiga Dan akurkin Da ki, kuma tasanya Mafi mufi daga cikin kayanta kuma babu ruwanta da Turare ko wani abun Ado har sai ta cika shekar, sannan sai azo da wata Dabba-Jaki ne ko Tsuntsu ko Akuya- sai fansheta da shi.