’’ Y a Allah ka gyara min addini na wanda shi ne kashin bayan Al’amari na,ka gyara min duniya ta wacce na ke rayuwa a cikinta,ka kuma gyara min lahira ta wacce it ace makoma ta ka sanya rayuwa ta zamo Karin duk wani alheri, mutuwa kuma ta zamo hutu ce a gare ni daga dukkan wani sharri’’

Daga Abu Huraira -Allah yarda da shi- ya ce Manzon Allah SAW yana cewa: "Y a Allah ka gyara min addini na wanda shi ne kashin bayan Al’amari na,ka gyara min duniya ta wacce na ke rayuwa a cikinta,ka kuma gyara min lahira ta wacce it ace makoma ta ka sanya rayuwa ta zamo Karin duk wani alheri, mutuwa kuma ta zamo hutu ce a gare ni daga dukkan wani sharri’’

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Addu’o’I da aka samu daga Annabi