"Duk wanda ya yaje duba Mara lafiya wanda ajalibsa bai yi ba, sai ya ce: sau bakwai a wurinsa: Ina rokon Allah Mai girma, Ubangijin al-arshi mai girma, ya baka lafiya, sai Allah ya bashi lafiya daga wannan cutar"

An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya yaje duba Mara lafiya wanda ajalibsa bai yi ba, sai ya ce: sau bakwai a wurinsa: Ina rokon Allah Mai girma, Ubangijin al-arshi mai girma, ya baka lafiya, sai Allah ya bashi lafiya daga wannan cutar"

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Ruqiyya ta Shari'a