إعدادات العرض
1- Duk wanda ya Manta Ya i Abinci ko yasha ruwa kuma yana Azumi, to ya cika Azuminsa domin Allah ya ciyar da shi kuma ya shayar da shi