"Duk wanda ya rantse kuma ya ce cikin rantsuwarsa: Na rantse da Lata da Uzza, to ya ce: Babu abun bautawa Sai Allah, Kuma duk Wanda ya ce da dan Uwansa: zo in sanya Maka Caca to yayi Sadaka"

"Duk wanda ya rantse kuma ya ce cikin rantsuwarsa: Na rantse da Lata da Uzza, to ya ce: Babu abun bautawa Sai Allah, Kuma duk Wanda ya ce da dan Uwansa: zo in sanya Maka Caca to yayi Sadaka"

An rawai daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya rantse kuma ya ce cikin rantsuwarsa: Na rantse da Lata da Uzza, to ya ce: Babu abun bautawa Sai Allah, Kuma duk Wanda ya ce da dan Uwansa: zo in sanya Maka Caca to yayi Sadaka"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Annabi yayi Umarni duk wanda ya Rantse da wanin Allah Kamar Lada da Uzza ko waninsu to ya ce: Babu wani abun bauta sai Allah kuma duk wanda ya ce da Sahibinsa: zan sa maka caca cewa wannan Kaza da Kaza ne to yayi Sadaka

التصنيفات

Abubuwan da aka hana furtawa da kuma Illar Harshe