إعدادات العرض
1- Lallai ni bana gaisawa da mata, kawai maganata ga mata dari kamar maganata ce ga mace daya
2- Ya kasance yana cikin hidimar iyalansa, idan lokacin sallah ya yi sai ya fita zuwa ga sallah