Mutane basu zauna ba a wani Mazauni basu ambaci Allah a cikinsa ba kuma basu yi Salati ga Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ba- Sai ya kasance Asara a gare su Rana Al-kiyama.

Mutane basu zauna ba a wani Mazauni basu ambaci Allah a cikinsa ba kuma basu yi Salati ga Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ba- Sai ya kasance Asara a gare su Rana Al-kiyama.

An karbo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Mutane basu zauna ba a wani Mazauni basu ambaci Allah a cikinsa ba kuma basu yi Salati ga Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ba- Sai ya kasance Asara a gare su Rana Al-kiyama"

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

الشرح

Wannan Hadisin yana nuna Nadama da Asarar wadanda zasu zauna wani Mazauni sannan su ta shi, kuma Harasansu da zukatansu ba su anbaci allah ba ko anbaton manzon Allah da yin salati a gare shi to wadan nan Mazaunai zasu zamanto Hasara ga masu su a ranar Al-kiyama. Saboda basu anfana da komai daga zaman su, kuma wannan idan ya kasance wadan nan idan ya kasance wadan nan Majalisan na halak ne to maye zatonka da na haram wadan da ake yi da Mutane a cikin su da wasun su, saboda haka ya kamata a raya Majalisai da anbaton Allah da Salati ga Annabi tsira da Amincin Allah a gare shi.

التصنيفات

Zikiri da ba su da wani Qaidi