إعدادات العرض
1- Na jewa Manzon Allah SAW sai na ce ya Manzon Allah mu muna kasar da Ahlil kitabi bi shin zamu iya cin abunci a Koransu ?
2- Idan ka aika karanka na farauta kuma ka ambaci sunan Allah, to abinda duk abinda ya kamo maka
3- Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa
4- Wanda ya riƙi wani kare saidai karen farauta ko kiwo ƙiradi biyu zai ragu daga aikinsa kowace rana