إعدادات العرض
1- "Ku rabu da shi ku zuba Bokitin Ruwa, ko Gugan Ruwa, Saboda an turo ku ne Masu saukakakawa ba'a turoku masu tsanantawa ba"
2- Ba'a taɓa ba wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - zabi ba tsakanin abubuwa biyu face sai ya zaɓi mafi sauƙinsu, matuƙar bai kasance saɓo ba, idan ya kasance saɓo ne to ya kasance ya fi kowa nisantar shi