Kar ku sanya Alhariri,don kuwa duk wanda ya sanya shi a duniya to bazai sanya shi a lahira ba

Kar ku sanya Alhariri,don kuwa duk wanda ya sanya shi a duniya to bazai sanya shi a lahira ba

Daga Umar Dan Khaddab -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Kar ku sanya Alhariri,don duk wanda ya saka shi a duniya to bazai saka shi a lahira ba"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

A wannan hadisin akwai hani ga sanya Alhariri ga maza, da kuma ukubar wanda ya sa a nan, to bazai saka a lahira ba, sakaiyya daidai da abin da aka yi.

التصنيفات

Ladaban Tufafi