إعدادات العرض
Kada ku kuskura ku Zagi Iska, idan kuka ga abinda bakwa so to kuce: Ya Ubangiji Muna rokonka daga Alkairin wannan Iskar, da kuma Alkairin abinda ya ke cikinta, da kuma Alkairin da aka Umarce ta da shi, kuma muna neman tsari da kai daga Sharrin wannan Iskar, da kuma Sharrin abinda yake cikinta, da…
Kada ku kuskura ku Zagi Iska, idan kuka ga abinda bakwa so to kuce: Ya Ubangiji Muna rokonka daga Alkairin wannan Iskar, da kuma Alkairin abinda ya ke cikinta, da kuma Alkairin da aka Umarce ta da shi, kuma muna neman tsari da kai daga Sharrin wannan Iskar, da kuma Sharrin abinda yake cikinta, da kuma Sharrin abinda aka Umarce ta da shi
Daga Ubaiyu Dan Ka'ab -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Kada ku kuskura ku Zagi Iska, idan kuka ga abinda bakwa so to kuce: Ya Ubangiji Muna rokonka daga Alkairin wannan Iskar, da kuma Alkairin abinda ya ke cikinta, da kuma Alkairin da aka Umarce ta da shi, kuma muna neman tsari da kai daga Sharrin wannan Iskar, da kuma Sharrin abinda yake cikinta, da kuma Sharrin abinda aka Umarce ta da shi"
[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी ئۇيغۇرچە Kurdî Português සිංහල Kiswahili অসমীয়া Tiếng Việt ગુજરાતીالشرح
Annabi ya hana Zagin Iska; domin ita ma abar halitta ce kuma umarnin Allah take bi, to zagin ta zagin Allah ne, da kuma fushi da abinda ya hukunta, sannan Annabi ya shiryar zuwa ga Mahaliccinta da rokonsa daga Alkairinta da kuma tsari daga Sharrinta; sabida abinda yake cikinta na Bautar Allah, kuma hakan shi ne halin masu kadaita Allah