Alhasan da Alhusain su ne Shugabannin Matasan Aljanna

Alhasan da Alhusain su ne Shugabannin Matasan Aljanna

Dagga Abu Sa'id Alkudrii - Allah ya yarda da shi yace: 'Manzo tsira da amincin Allah SAW ya ce: "Alhasan da Alhusain su ne Shugabannin Matasan Aljanna"

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

الشرح

Alhasan da Alhusain 'Ya'yan Faxima Xiyar Manzon Allah SAW su ne Mafifitan Samarin Aljanna, ko kuma Shuwagabannin 'Yan Aljanna in kaxauke Annabawa da Halifofin Manzon Allah, saboda 'Yan Aljanna shekarun su xaya shi Samartaka, kuma zai yiwi ana nufin cewa su sune Shugannin duk wanda ya Mutu Matashi kuma ya shiga Aljanna

التصنيفات

Falalar Ahlul Baiti