إعدادات العرض
Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
Daga Adi Dan Hatim daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne".
[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]
الترجمة
ar en my sv cs gu yo ur id ug si hi sw ps as prs ky or tr vi ne rw te bs lt ro ml nl so sr ku uk de kn wo mos sq pt ka az zh hu fa mk ta ru bn am mgالشرح
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa Yahudawa wasu mutanene da aka yi fushi da su; domin cewa su sun san gaskiya amma ba su aiki da ita. Kiristoci kuwa wasu mutanene ne batattu; domin cewa su sun yi aiki ba tare da ilimi ba.فوائد الحديث
Hadawa tsakanin ilimi da aiki da shi, tsira ne daga tafarkin wadanda aka yi fushi da su da kuma batattu.
Tsoratarwa akan tafarkin Yahudawa da Kiristoci, da lazimtar hanya madaidaiciya wacce ita ce Musulunci.
Kowanne daga Yahudawa da Kiristoci batattune an yi fushi da su, saidai mafi kebantar siffofin Yahudawa ita ce fushi, kuma mafi kebantar siffofin Kiristoci ita ce bata.