إعدادات العرض
1- Farkon abin da zaa fara yin hukunci akansa ran kiyama shi ne jinane.
2- Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire masa ido: ba laifi yin hakan
3- Cewa wata Baiwa an same ta an mata rotse akanta a tsakanin Duwatsu biyu