إعدادات العرض
1- Babu wani annabi da Allah ya aiko zuwa ga wata al'umma a gabana face yana da almajirai da sahabbai daga cikin al’ummarsa wadanda suka dauki sunnarsa kuma suka yi koyi da umurninsa