Wanda ya mari kunci ba shi daga cikinmu, ko ya yaga kuibin tufafi, ko yayi kira irin kiran jahiliyya

Wanda ya mari kunci ba shi daga cikinmu, ko ya yaga kuibin tufafi, ko yayi kira irin kiran jahiliyya

An karbo daga Abdullahi Dan Mas'ud - Allah ya yarda da shi - an dagashi zuwa ga Annanbi" wanda ya mari kunci ko ya yaga kuibin tufafi ko yayi kira irin na jahiliyya to bya cikinmu

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Mas’alolin Jahiliyya