إعدادات العرض
1- "Dukkanku Masu kiwo ne kuma dukkaninku ababab tambaya ne akan kiwon sa, Sarki Mai kiwo ne, Kuma Mutum mai kiwo ne akan Iyalan gidansa, Kuma Mace Mai kiwo ce akan gidan Mijinta da Dansa, Saboda haka baki dayanku Makiyaya ne akan abunda aka ba shi kiwo"
2- "Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara"