إعدادات العرض
1- Wasu mutane zasu zo a ƙarshen zamani masu ƙananan shekaru masu raunin hankula, suna faɗin mafi alherin zancen halitta (suna yawaita karatun Alƙur'ani), zasu fita daga Musulunci kamar yadda kibiya take fita daga abin da aka harba,
2- Ba'a tava samun wanda yayi magana ba yana zanin goyo sai Mutane Uku
3- Mafi alherinku zamanina, sannan waɗanda suke biye musu, sannan waɗanda suke biye musu