إعدادات العرض
1- Idan Kare yasha a Kwaryar Dayanku ya wanketa sau Bakwai
2- Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa
3- Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata Sarka ta Azurfa