إعدادات العرض
1- Ya Manzon Allah, ina da makwabta biyu, to a ba ni wa? Ya ce: «Zuwa ga mafi kusantar su da kai».
2- "Na yi Kyautar Jakin dawa ga Manzon Allah -tsra da Amincin Allah su tabbata a gare shi"
3- Wallahi ɗayanku ba zai ɗauki wani abu ba, ba tare da haƙƙinsa ba sai ya haɗu da Allah yana ɗauke da shi a ranar lahira
4- Kar ka saye shi, kar ka dawo da sadakar da ka yi, ko da kuwa dirhami daya aka sayar maka, don kuwa mai karbar abin da ya yi kyauta da shi: kamar mai komar da aman da ya yi ne
5- Mai fasa kyautarsa, kamar mai dawowa ne cikin Amansa
6- "Lallai wata Mata ta zo Wajen Manzon -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- da Wata Riga da aka saka"