إعدادات العرض
1- Damantawa tana burge mAanzon Allah wafen sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa , da shaaninsa duka.
2- Ban tava ganin wani mai gashin da ya sauko kafaxa ba cikin jajayan kaya yai kyau kamar Manzon Allah ba
3- Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa, sai Bilal ya fito masa da abin Alwala cikin su wasu na yayyafa ruwa wasu kuma suna shafawa
4- Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga ranar da aka ci Makka da bakin rawani a kanta
5- Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tare da koren raguna biyu a kansa
6- Mafi soyuwar tufafi ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi ne taguwa.