إعدادات العرض
1- Azirfa da zinare riba ne, sai hannu da hannu, alkama da alkama riba ne, sai hannu da hannu, sha'ir da sha'ir riba ne, sai hannu da hannu, dabino da dabino riba ne, sai hannu da hannu
2- Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- "Annabi ya hana saida Zinare da Azurfa Bashi
3- "Manzon Allah ya hana Sayar da Azurfa da Azurfa, da Zinare da Zinare, Sai dai dai da dai dai, Kuma ya Umarce mu Mu sayar da Azurfa da Zinare, duk yadda muka so, kuma mu sayi Zinare da Azurfa yadda Muka so"
4- Wayyo, Wayyo, Wannan tsantantsar ribace, kada kayi, kuam sai dai idan kanason ka saya to ka siyar da dabinonka da wani cinikin daban, sannan ka saya da kudin
5- Zinare da zinare, azirfa da azirfa, alkama da alkama, sha'ir da sha'ir, dabino da dabino. gishiri da gishri, (dole su zama) tamka da tamka, daidai da daidai (a lokacin da za’a yi canji), idan waɗannan jinsinan suka canza, to ku siyar yadda kuke so idan ya zama hannu da hunnu ne