إعدادات العرض
1- An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba.
2- «Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai»* ta ce; Da badan haka ba da an bayyanar da ƙabarinsa, sai dai cewa an ji tsoron a riƙe shi a matsayin masallaci.