إعدادات العرض
1- Duk abunda na hanreku barinsa to ku nisance shi, kuma duk abunda na umarce ku to zo da shi dai dai iyawarku, domin abunda ya halaka magabatanku yawan tambayoyinsu da kuma sabawarsu ga Annabawansu.
2- Lallai Allah Yana son azo wa rangwaminSa, kamar yadda yake son azo wa yin aiki a asalinsa
3- Ya manzon Allah ka gani ko wani mutum ya zo yana son ya dauki kudina? Ya ce: Kada ku ba shi kuɗinku