إعدادات العرض
1- Duk abunda na hanreku barinsa to ku nisance shi, kuma duk abunda na umarce ku to zo da shi dai dai iyawarku, domin abunda ya halaka magabatanku yawan tambayoyinsu da kuma sabawarsu ga Annabawansu.
2- Akwai wani sarki a cikin waɗanda ke gabaninku, kuma ya kasance yana da wani matsafi
3- Ba'a tava samun wanda yayi magana ba yana zanin goyo sai Mutane Uku
4- Wasu Mutane Uku sun futo suna tafiya sai Ruwan sama ya sauko, sai suka shiga cikin Kogo. sai Dutse ya rufe su
5- Banu Isra'il sun kasance Annabawa ne suke shugabantarsu, duk lokacin da wani Annabi ya rasu sai wani Annabin ya maye gurbinsa, lallai cewa babu wani Annabi a baya na, za'a samu halifofi zasu yawaita