إعدادات العرض
1- Idan Ruwa yakai Tulu biyu to ba zai xauki Najasa ba
2- Kada dayanku ya yi fitsari a cikin ruwan da ba ya gudana, sannan ya yi wanka da shi.
3- Cewa Annabi SAW ya kasance yana wanka da ragowar ruwan Maimuna -Allah ya yarda da ita
4- Lallai ruwa baya yin Najasa