إعدادات العرض
1- Lallai Ubangijinku Mai tsananin Kunya ne kuma Mai Karamci, yana jin kunyar Bawansa ya daga Hannayensa uwa gare shi sannan ya dawo masa da su hakan
2- "Manzon Allah ya kasance yana son Addu'ar da ta tattare komai, kuma yana kyale wacce ba ita ba"
3- Kada Dayanku ya ce: Ya Ubangiji kayi mun gafara in kaga dama, Allahumma kaji kaina inkaga dama, kawai ya yanke kai tsaye a Addu'ar don babu mai Tilastawa Allah
4- Babu wani musulmi da zai yi wata addu'a wacce babu zunubi a cikinta, kuma babu yanke zumunci, face sai Allah Ya ba shi ɗayan abu uku: Kodai Ya gaggauto masa da (amsa) addu’ar sa, ko kuma Ya tanadar masa ita sai ranar alƙiyama, ko kuma Ya kawar masa da wani mummunan abu irinta". Sai (Sahabbai) suka ce: Kenan mu yawaita? Sai ya ce: "Allah Shi ne Mafi yawaitawa