إعدادات العرض
1- "Ka Sadar da Azumin mu da azumin Ahlulkitab cin Sahur"
2- Manzon Allah ya kasance yana bude baki da danyan dabino kafin yayi salla"
3- Mutane ba zasu gushe ba cikin alheri matuƙar sun gaggauta buɗa baki
4- Mun yi sahur tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sannan ya tashi zuwa sallah, na ce: Nawa ne tsakanin kiran sallah da sahur? ya ce: Gwargwadan ayoyi hamsin
5- Ku yi sahur, domin lallai cewa akawai albarka a cikin sahur