إعدادات العرض
1- Kada wani Mutum ya jefi wani Mutum da Fasiqanci ko kafirci face sai ta dawo kansa, indai wanda aka jefa xin ba shi da ita
2- Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu
3- Duk wanda ya yake mu baya tare da mu