إعدادات العرض
1- Kada ku rubuta komai daga gare ni, kuma duk wanda ya rubuta wani abu daga gare ni ba Qur'ani ba to ya goge shi, kuma ku zantar daga gare ni kada ku samu damuwa, kuma duk wanda yayi mun qarya yana sane to ya tanadi mazauninsa a Wuta
2- Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar da ku abin da ku da iyayenku ba ku ji ba, to, kashedinku da su
3- Ka rubuta, na rantse da wanda raina yake a hannunSa babu abin da zai fito daga cikinsa sai gaskiya