إعدادات العرض
1- Da ace ana bawa Mutane abu sabida ikirarin cewa nasu ne da da yawa daga cikin Mutane sunyi Da'awar Dukiyoyin wasu Mutane da jininsu, sai dai wanda duk yai Da'awa to shi zai kawo Dalili Rantsuwa kuwa tana kan wanda ya Musanta.
2- Mazon Allah -tsira da amincin Allah- ya ji hayaniyar rigima a kofar gidansa
3- Wasu mata biyu suna tare da su, ɗansu