إعدادات العرض
1- Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanaAske Wani Vangare da barin Wani
2- "Dukkanku Masu kiwo ne kuma dukkaninku ababab tambaya ne akan kiwon sa, Sarki Mai kiwo ne, Kuma Mutum mai kiwo ne akan Iyalan gidansa, Kuma Mace Mai kiwo ce akan gidan Mijinta da Dansa, Saboda haka baki dayanku Makiyaya ne akan abunda aka ba shi kiwo"
3- "Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara"
4- To ni kada kasanyayi sheda tunda haka ne; don ni bana shaidar Zur
5- Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa