إعدادات العرض
1- Farkon abin da zaa fara yin hukunci akansa ran kiyama shi ne jinane.
2- Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire masa ido: ba laifi yin hakan
3- ya ci abinci to kar ya goge hannunsa
4- Mata biyu sun yi fada daga Huzail.Sai daya daga cikinsu ta jefi daya da Dutse,sai ta kasheta da abinda yake cikinta
5- Cewa wata Baiwa an same ta an mata rotse akanta a tsakanin Duwatsu biyu
6- Dayan ku ya ciji Dan Uwansa kamar yadda Sa yake cizo to baka da Diyya