إعدادات العرض
1- Ku kawata Muryarku da Qur'ani
2- Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya sanin rabewar sura har sai {Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai} ta sauka a gare shi
3- sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ba sa koyan wasu goman daban har sai sun san abinda ke cikin wadannan na ilimi da aiki
4- Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba