إعدادات العرض
1- Duk wanda yayi kama da wasu Mutane to yana tare da su
2- Wallahi Sai kunbi wadanda suka gabace ku, sau da kafa , koda kuwa zasu shiga Ramin Damo sai kun bisu Sai suka ce: Ya Manzon Allah, Yahudawa Da Kiristoci? Ya ce: to su wa?
3- Manzon Allah SAW ya La'anci Mutumin da ya ke sanya kayan Mata, Ko macen da take sanya kayan Maza
4- Lallai Yahudawa da Kiristoci basa rina gashinsu to ku sava Musu