إعدادات العرض
1- Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya tsinewa mai karɓar rashawa da mai ba da ita a hukunci
2- Da ace ana bawa Mutane abu sabida ikirarin cewa nasu ne da da yawa daga cikin Mutane sunyi Da'awar Dukiyoyin wasu Mutane da jininsu, sai dai wanda duk yai Da'awa to shi zai kawo Dalili Rantsuwa kuwa tana kan wanda ya Musanta.
3- Mazon Allah -tsira da amincin Allah- ya ji hayaniyar rigima a kofar gidansa
4- Kada wani Daya yayi Hukunci tsakanin Mutum biyu a halin yana Fushi
5- Wani mutum ya sayi ƙasa daga wurin wani mutum, shi kuma wanda ya sayi kadarorin ya samo a kan kayansa wata jarka da zinare a ciki
6- Wasu mata biyu suna tare da su, ɗansu