إعدادات العرض
1- Baya tare da mu Duk wanda yai canfi ko aka yi masa, ko yayi Bokanci ko aka yi masa ko yayi Sihiri ko aka yi masa; kuma duk wanda ya je wajen Boka kuma ya gasgata shi cikin abinda ya ke fada; to hakika ya kafircewa abinda aka saukarwa Annabi.
2- Dukkan wanda ya ɗosani wani yanki na ilimin taurari, to, haƙiƙa ya ɗosani wani yanki na tsafi, ya ƙara abin da ya ƙara
3- Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
4- Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
5- Babu sihiri da yake halatta sai mai sihiri
6- Shin kun san mai Ubangijinku Ya ce?" Suka ce: Allah da Manzonsane mafi sani, ya ce: "Mumini da kafiri sun wayi gari daga bayina