إعدادات العرض
1- Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
2- Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
3- Abu biyu acikin Mutane su daga sune kafircin sukar nasaba,da kukan kera abisa mamaci.
4- Kada wani Mutum ya jefi wani Mutum da Fasiqanci ko kafirci face sai ta dawo kansa, indai wanda aka jefa xin ba shi da ita
5- Lallai shi bai taba fada ba koda yini daya: Ya Ubangiji Ka gafarta mini kuskurena ranar sakamako
6- Shin kun san mai Ubangijinku Ya ce?" Suka ce: Allah da Manzonsane mafi sani, ya ce: "Mumini da kafiri sun wayi gari daga bayina