إعدادات العرض
1- Kana ganin idan na sallaci salloli wadanda aka wajabta, na azimci watan Ramdan, na halatta halal, na haramta haram
2- Tsarki rabin imani ne , kuma (fadin) godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (fadin) tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabbata ga Allah, suna cika ma'auni - ko suna cika - abinda ke tsakanin sammai da kasa
3- Ku yi gaggawa a kan ayyuka kamar yanke dare mai duhu, domin mutum ya zama mai imani kuma ya kafirta, ya zama mai imani kuma ya zama kafiri," yana sayar da addininsa
4- cewa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya fada a cikin Al-Ansar: "Mumini ne kawai ke kaunarsu, munafuki ne kawai zai ki su".
5- Shin kun san mai Ubangijinku Ya ce?" Suka ce: Allah da Manzonsane mafi sani, ya ce: "Mumini da kafiri sun wayi gari daga bayina
6- Lallai ni ina kan tafkina har in kalli wanda zai zo ya iso daga cikinku, za'a rike wasu mutane a kusa da ni, sai in ce: Ya Ubangiji daga gareni ne daga al'ummata ne
7- Imani kashi sba;in da Tara ne ko kuma kashi Sittin da Tara, mafificinsu shi ne faxin babu wani abun bauta da gaskiya sai Allah, Mafi qanqanta kuma shi ne gusar da cuta ga barin Hanya, kuma kunya wani yanki ne daga cikin Imani