إعدادات العرض
1- Duk wanda ya karanta wani harafi daga littafin Allah, to, yana da lada, kuma kowane lada za a ninkashi goma
2- Allah - maɗaukakin sarki Ya ce: Na raba sallah tsakanina da tsakanin bawaNa gida biyu, bawaNa yana da abin da ya roƙa
3- Gangaran wajen Karatun Quran yana tare da Manyan Mala'iku Masu biyayya ga Allah, kuma wanda yake karatu kuma yake guragura a cikinsa yana mai shan wuya to yana da lada biyu.
4- Allah Ya buga wani misali hanya ce madaidaiciya
5- Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu giba?
6- Za'a ce da ma'abocin Alkur’ani: Karanta ka daukaka, ka rera kamar yadda ka kasance kana rerawa a duniya, domin cewa matsayinka zai tasayane a karshen ayar da ka karantata
7- Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai boye sadaka ne
8- Ku karanta Alqurani domin zai zo Ranar Alkiyama mai ceton Ma'abotansa
9- Ku karanta Alqurani domin zai zo Ranar Alkiyama mai ceton Ma'abotansa