إعدادات العرض
1- Jinin Mutum Musulmi Bai halatta basai da dayan abubuwa Uku : Tsoho Mazinaci , ko wanda ya kashe a kashe shi, Da Mutumin da yayi Ridda daga Addininsa ya futa daga cikin Musulmi.
2- Wani Mutum daga cikin Musulmai ya zo wajen Manzon Allah SAW yana cikin Masallaci Sai ya kirashi ya Manzon Allah, lallai ni nayi Zina
3- Cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- anzo masa da wani Mutum ya sha giya, sai aka yi masa Bulala da zarbar Dabino kwatankwacin Arba'in
4- Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yanke Hannu akan wani Silke kimarsa Dirhami Uku
5- "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
6- Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir"
7- Ana yanke hannu a kan rubu'u dinar zuwa sama.
8- Ba'a yin Bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddin Allah
9- An zuwarwa Manzon Allah SAW da wani Mutum ya Sha Giya, sai ya ce: "Ku masa Duka"
10- "Lallai yahudawa sunzo wajen Manzon Allah SAW sai suka gaya masa cewa cewa Mata daga cikinsu da Wani Mutum sunyi Zina
11- Cewa Kuraishawa lamarin Almakhzumiyya datai sata ya damesu
12- Duk wanda ya yake mu baya tare da mu