إعدادات العرض
1- Na jewa Manzon Allah SAW sai na ce ya Manzon Allah mu muna kasar da Ahlil kitabi bi shin zamu iya cin abunci a Koransu ?
2- An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta
3- Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta
4- Annabi -tsira da amincin Allah- ya yi layya da raguna biyu masu mai masu kahonni
5- Mun kasance tare da Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- sai ya ce akawo masa Daron abinci, cikinsa akawai Naman Kaza
6- Duk abinda aka yanka, kuma aka ambaci sunan Allah akansa, to kuci, banda hakuri da farce kuma zan sanar daku hakan, to kashi ne, kuma farce shi ne kofato.
7- Duk wanda ya riki kare, to kullum ana rage masa kiradi biyu daga ladansa, sai dai in na farauta ne ko mai kula da dabbobi
8- Mun yi yanka a lokacin Annabi Doki kuma Muka ci namansa
9- Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya umurce ni da in tsaya a jikinsa, kuma in yi sadaka da namansu da fatarsu da kuma lokacinsu
10- Allah da Manzonsa sun haramta sayar da giya, mushe, aladu da gumaka
11- Idan ka aika karanka na farauta kuma ka ambaci sunan Allah, to abinda duk abinda ya kamo maka
12- "Aan tambay Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi-game da giya da ake daukanta a matsayin tsumi? sai ya ce: A'a"
13- Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim
14- Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa
15- Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara