إعدادات العرض
Falaloli da Ladabai - الصفحة 4
Falaloli da Ladabai - الصفحة 4
14- Ni manzon Allah ne zuwa gare ku, cewa Allah ya ƙaunace ku kamar yadda kuka ƙaunace shi a cikinsa
27- Lallai ku zaku gamu da Matsuwar Wariya a bayana to kuyi haquri har ku gamu dani a Tafkin Al-kausara
38- Ya manzon Allah ka gani ko wani mutum ya zo yana son ya dauki kudina? Ya ce: Kada ku ba shi kuɗinku
96- Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah