إعدادات العرض
Falaloli da Ladabai - الصفحة 3
Falaloli da Ladabai - الصفحة 3
28- Allah baiyi izini ga Annabi da wani Abu ba kamar yadda yayi izini da ya kawata Muryasa da Qur'ani
32- Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)?
50- Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace
68- Alkiyama ba za ta tsaya ba har sai mutum ya wuce wani kabari sai ya ce: Ina ma dai ni ne a wurin nan
69- Za’a zo da mtuwa kamar siffar farin rago da sirkin baki
70- Wutarku wani yankine daga yanki saba'in daga wutar Jahannama
71- Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
73- Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
74- Allah Ya buga wani misali hanya ce madaidaiciya
75- Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu giba?
83- Za'a kirga a binda suka ha'inceka suka saba maka suka yi maka karya, da kuma ukubar da ka yi musu
84- Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, zan yi maka shaida da ita ranar Alkiyama
85- {Sannan lallai wallahi za a tambayeku a wannan yinin game da ni'ima}
86- Idan kun ji ladani; to, ku faɗi irin abin da yake faɗa, sannan ku yi min salati
89- Lallai Allah ba Ya karɓar aiki sai wanda ya zama abin tsarkakewa, kuma aka nufi fuskar Allah da shi
92- Mumini ba mai yawan suka bane ko mai yawan tsinuwa ba ko mai yawan alfasha ba ko mai zancen banza ba