إعدادات العرض
Sallah - الصفحة 2
Sallah - الصفحة 2
1- Wanda ya kiyaye akan raka'o'i huɗu kafin azahar da huɗu a bayanta Allah Zai haramta wuta gare shi
7- Ni ne Dimam dan Sa'alabata dan uwan Banu Sa'ad dan Bakar
8- Idan kun ji ladani; to, ku faɗi irin abin da yake faɗa, sannan ku yi min salati
9- Wanda ya gina masallaci saboda Allah; Allah Zai gina masa kwatankwacinsa a cikin aljanna
11- Idan ɗayanku ya shiga masallaci, to, ya yi sallah raka'a biyu kafin ya zauna
13- Ya Bilai, ka yi iƙamar sallah, ka hutar da mu da ita
14- ya ku mutane, kawai na aikata haka ne don ku yi koyi da ni, kuma ku san sallata
80- Cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya hana habiba a ranar Juma’a yayin da liman zai yi huduba
86- Kada ku hana wani Xawafi a wannan Xakin, kuma yayi Sallah a kowane lokaci ya so a Dare ne ko Rana
89- Daga sunna, idan maulidi ya ce yayin kiran asuba: “Baƙauye yana raye,” ya ce: Sallah ta fi bacci.